Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Kididdiga daga ofoshin kula da ababen hawa a Labanon ta nuna cewa "an binciki hadurra 16 na ababen hawa a yankuna daban-daban na Lebanon a cikin awanni 24 da suka gabata, yana nuna ci gaba da yawan hadurra a kan hanyoyi.
Wannan kiyasin ya nuna muhimmancin bin dokokin ababen hawa da kuma aiwatar da doka sosai don rage asarar rayuka a kullum a kan hanyoyi.
Your Comment